速報APP / 音樂與音效 / Hisnul Muslim - Daurawa

Hisnul Muslim - Daurawa

價格:免費

更新日期:2019-08-06

檔案大小:53M

目前版本:因裝置而異

版本需求:Android 因裝置而異

官方網站:mailto:zaidjaz10@gmail.com

Email:https://rawgit.com/Zaidjaz/5dae1b4959ad5454d228c32187e8bf9e/raw/9046c24dadf0148acb0d173f3f9600e86910346d/gistfile1.txt

Hisnul Muslim - Daurawa(圖1)-速報App

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Hisnul Muslim - Daurawa(圖2)-速報App

Wanna application mai suna "Hisnul Muslim - Daurawa" na kunshe da karatun Mallam Aminu Daurawa Kano na Littafin Hisnul Muslim (Garkuwan Musulmi ta Addu'o'i Daga Alkur'ani da Sunnah). Application din offline ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren karatun a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.

Hisnul Muslim - Daurawa(圖3)-速報App

Haka zalika Application din na dauke da littafin Hisnul Muslim fassarar Hausa dan amfanin ku na yau da kullum.

Hisnul Muslim - Daurawa(圖4)-速報App

Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu.

Hisnul Muslim - Daurawa(圖5)-速報App

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa na sauran malaman Musulunci irin su Marigayi Sheikh Jafar, ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search, a take zaku ga kundin.

Hisnul Muslim - Daurawa(圖6)-速報App

Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a/aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.

Hisnul Muslim - Daurawa(圖7)-速報App

Hisnul Muslim - Daurawa(圖8)-速報App